Dawa
Appearance
Dawa | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Poales (en) |
Dangi | Poaceae (en) |
Tribe | Andropogoneae (en) |
Genus | Sorghum |
jinsi | Sorghum bicolor Moench, 1794
|
General information | |
Tsatso | sorghum (en) |
' dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman a yankin arewacin nigeria.
Tarihi
Tarihi ya nuna tun karnin baya ake noma dawa a duniya har zuwa yanzun ana nomata.
Ire-iren dawa
Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai Farar dawa Jar dawa Shudiyar dawa Kuma dukkanin wa'innan na'ikan dawar har yanzun ana noma su. [1]