Jump to content

Dawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 11:15, 20 Nuwamba, 2022 daga Baban Narjis (hira | gudummuwa) (Gyaran ka'idojin rubutu da Nahawu)
Dawa
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderPoales (en) Poales
DangiPoaceae (en) Poaceae
TribeAndropogoneae (en) Andropogoneae
GenusSorghum
jinsi Sorghum bicolor
Moench, 1794
General information
Tsatso sorghum (en) Fassara
dawa a cikin zangarniya ta an tara ta waje ɗaya don sussuka ta
mata na sussuka dawa da taɓare
gonar dawa ta fitar da zangarniya
tsohuwa tana shiƙar dawa
dawa a buhu
ja dawa a baho
farar dawa wato kona

Dawa dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman ma a yankin Arewacin Nijeriya.

Tarihi

Tarihi ya nuna tun karnonin da suka gabata ake noma dawa a duniya, kuma har zuwa yanzun ana nomata.

Ire-iren dawa

Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai farar dawa da jar dawa Da kuma shudiyar dawa Kuma dukkanin wadannan na'ukan dawar har yanzun ana noma su. [1]

Manazarta