Jump to content

Dawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 13:44, 1 ga Yuli, 2022 daga DonCamillo (hira | gudummuwa)
Dawa
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderPoales (en) Poales
DangiPoaceae (en) Poaceae
TribeAndropogoneae (en) Andropogoneae
GenusSorghum
jinsi Sorghum bicolor
Moench, 1794
General information
Tsatso sorghum (en) Fassara
dawa a cikin zangarniya ta an tara ta waje ɗaya don sussuka ta
mata na sussuka dawa da taɓare
gonar dawa ta fitar da zangarniya
tsohuwa tana shiƙar dawa
dawa a buhu
ja dawa a baho
farar dawa wato kona

Dawa dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman a yankin arewacin Nigeria.

Tarihi

Tarihi ya nuna tun karnin baya ake noma dawa a duniya har zuwa yanzun ana nomata.

Ire-iren dawa

Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai Farar dawa Jar dawa Shudiyar dawa Kuma dukkanin wa'innan na'ikan dawar har yanzun ana noma su. [1]

Manazarta