Dawa
Appearance
Dawa Dawa dai wata ƙwayar abinci ce da ake nomawa musamman a yankin arewacin nigeria.
Tarihi
Tarihi ya nuna tun karnin baya ake noma dawa a duniya har zuwa yanzun ana nomata.
Ire-iren dawa
Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai Farar dawa Jar dawa Shudiyar dawa Kuma dukkanin wa'innan na'ikan dawar har yanzun ana noma su.
Manazarta
Malam Bature sako 2011