Kwaɗo
Appearance
Kwaɗo wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwaɗo iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da dafi sosai. Cin kwaɗo al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu ɗauki Najeriya a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwaɗo kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu Hausawa ne kuma [[musulmi]] duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na [[musulunci]]. Amma kudancin najeriyar agunmafi yawansu namane mai tsafta DA dafi domin al'adarsu ta tafi akan hakan.
Manazarta
- ↑ Musa, Aisha (22 May 2017). "masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa". legit hausa. Retrieved 16 July 2021.
- ↑ "Exotic frog found among bananas at Llanelli supermarket". bbc news. 6 July 2020. Retrieved 16 July 2021.
- ↑ Mustapha, Olusegun (1 May 2014). "Mu Sha dariya". Aminiya.dailytrust.com. Retrieved 16 July 2021.