Kwaɗo
Appearance
kwaɗoo wani halittane Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle yanada kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo sannan kwaɗo iri-iri ne, sannan ba kowane akeciba domin yanada dafi sosai. Cin kwaɗo al'adace ta mutane daban-daban kamar yadda bakowa ke iyaciba mu ɗauki najeriya misali; A arewacin najeriya cin kwaɗo kazantane a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu hausawane kuma [[musulmi]] kuma halasne a addinin su na [[musulunci]]. Amma kudancin najeriyar agunmafi yawansu namane mai tsafta DA dafi domin al'adarsu ta tafi akan hakan.
Manazarta
- ↑ {{cite news|url=https://hausa.legit.ng/1105910-masu-siyar-da-kwado-na-ciniki-sosai-yanzu-a-jigawa.html%7Cdate=22 may 2017|accessdate= 16 July 2021|last= Musa|first= Aisha|publisher=legit hausa|title= masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa}