Jump to content

Kwaɗo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 19:03, 16 ga Yuli, 2021 daga Salihu Aliyu (hira | gudummuwa) (Ƙarin Manazarta)
kwado akan atace
koren kwado akan ganya

kwaɗo wani halittane Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle yanada kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo sannan kwaɗo iri-iri ne, sannan ba kowane akeciba domin yanada dafi sosai. Cin kwaɗo al'adace ta mutane daban-daban kamar yadda bakowa ke iyaciba mu ɗauki najeriya misali; A arewacin najeriya cin kwaɗo kazantane a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu hausawane kuma [[musulmi]] kuma halasne a addinin su na [[musulunci]]. Amma kudancin najeriyar agunmafi yawansu namane mai tsafta DA dafi domin al'adarsu ta tafi akan hakan.

[1][2]

Manazarta

  1. Musa, Aisha (22 May 2017). "masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa". legit hausa. Retrieved 16 July 2021.
  2. "Exotic frog found among bananas at Llanelli supermarket". bbc news. 6 July 2020. Retrieved 16 July 2021.