Jump to content

Ƴan Sha Biyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 19:41, 14 ga Yuni, 2024 daga BnHamid (hira | gudummuwa)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Ƴan Sha Biyu
Classification
Sunan asali اثنا عشرية da شیعه دوازده‌امامی
Branches Akhbari (en) Fassara
Usuli (en) Fassara

Ƴan-sha-biyu, ko Shi'a goma sha biyu (Larabci: اثنا عشرية شيعة) Musulmai mabiya akidar Shia ne da suka yi amannar cewa Allah ya nada imamai/jagorori goma sha biyu bayan Annabi Muhammad . Waɗannan su ne:

Kimanin kashi 85% na Musulman Shi’a ƴan-sha-biyu ne. Yawancin su ana iya samun su a Iran (90%), Iraq (65%), Azerbaijan (85%), Lebanon (35%), Kuwait (35%), Saudi Arabia (10-15%), da Bahrain (80%). Akwai manyan 'yan tsiraru a Pakistan (20%) da Afghanistan (18%).