Astrida Vicente
Appearance
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Angola |
Sunan dangi | Vicente |
Shekarun haihuwa | 6 Oktoba 1978 |
Wurin haihuwa |
Luena (en) |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a |
basketball player (en) |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya |
shooting guard (en) |
Mamba na ƙungiyar wasanni |
G.D. Interclube (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Astrida Tumba Vicente (An haife ta a shekara ta 1978) ƙwararriyar ƴar wasan kwando ce ta Angola.[1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 5 ft 8 inci tsayi.