Jump to content

Ibrahim Koneh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Koneh
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 9 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Boavista F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa attacker (en) Fassara

Ibrahim Koneh (an haife shi 9 ga watan Satumbar 1994), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Kamaru wanda ke taka leda a matsayin gefen hagu ga ƙungiyar Cypriot Ethnikos Achna .

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Koneh ya fara aikinsa ne da kungiyar Boavista ta kasar Portugal.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.