Kasuwancin yanar gizo
Appearance
specialty (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
economic activity (en) |
Bangare na | kamfani da tattalin arziki |
Gudanarwan |
marketer (en) |
Kasuwancin yanar gizo wata hanyar kasuwanci ne na zamani da yazo da cigaba sosai a wannan lokacin sannan ya takaita zirga-zirga a ɓangaren yan kasuwa domin zaka yi amfani da wayar hannun ka ne ko kwamfutar ka wajen siyen kayayyaki daga wani waje kuma a kawo maka inda kake ba tare da kaje da kanka ba.[1] Kasuwancin yanar gizo ya kawo kara hadaka kasuwanci a duniya domin yanzun kasashen masu tasowa suna alfahari da kasuwancin yanar gizo
Amfanin sa[gyara sashe | gyara masomin]
Illolin kasuwancin yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]
Duk da nasarorin kasuwancin yanar gizo to aƙwai illoli da dama a tattare da shi domin a kasuwancin yanar gizo akan yawaita damfarar mutane ko kuma a basu kayan da basu ne suka siya ba ko kuma a turo masu kayan da basu da inganci sosai.[2]