Nikola Milenković
Appearance
Nikola Milenković | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Belgrade, 12 Oktoba 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Serbiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Serbian (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 31 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 92 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 195 cm |
Nikola Milenković[1] an haife shi a ranar goma sha biyu 12 ga watan Oktoba a shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da bakwai 1997 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Serbia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na tsakiya da kuma na dama ga ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A ta Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Serbia.[3][4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.