Ogusta
Appearance
calendar month (en) | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
month of the Gregorian calendar (en) |
Bangare na |
Julian calendar (en) |
Name (en) | августа, sierpnia, Chakra yapuy killa, Weodmonðes da srpna |
Suna saboda |
Augustus, Alp Arslan, harvest (en) |
Mabiyi | Yuli |
Ta biyo baya | Satumba |
Series ordinal (en) | 8 |
Ogusta ko Augusta shine wata na takwas a cikin jerin watannin bature na ƙilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Satumba.