Shawarma
Appearance
Shawarma | |
---|---|
stuffed flatbread (en) | |
| |
Kayan haɗi |
nama pita (en) kayan miya sauce (en) lavash (en) |
Kayan haɗi |
lavash (en) |
Tarihi | |
Asali |
Levant (en) |
Said to be the same as (en) |
doner kebab (en) |
Shawarma sanannen nau'i ne na kek, na yankin Gabas ta Tsakiya wacce ta samo asali a cikin Daular Ottoman, wanda ya ƙunshi nama da aka yanka a ciki sirara, an jera shi cikin siffa mai kama da mazugi, sannan a gasa shi. Ana yin Shawarma da naman rago, ana iya yin shi da kaza, ko dawisu, ko naman sa. Shawarma sanannen abincin titi ne a cikin mafi girman Gabas ta Tsakiya, gami da Masar, Iraki, da Levant, kuma ana cin shawarma sosai a Saudi Arabiya da kuma sauran kasashen. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.