Wq/ha/Bertrand Russell
Bertrand Arthur William Russell, Earl Russell na uku (Mayun 18, 1872 – Febrerun 2, 1970), masanin falsafa ne dan kasar Burtaniya, masanin lissafi, masanin tarihi, da kuma dabi’un zamantakewa.
Maganganu
[edit | edit source]Samaryakarsa
[edit | edit source]- Na so ace na yarda da batun rayuwa ta har abada, saboda hakan na sanya ni in zamo cikin wani yanayi cewa dan-Adam inji ne mai aiki, mara farin ciki da kansa, da tunani.
- Greek Exercises (1888); a lokacin da yake da shekaru goma sha biyar, Russel yakan rubuta tunanin shi acikin wannan littafin, da tsoron cewa mutane zasu gano abunda yake tunani.