Kana so ka shiga ciki ne ko kana so ka yi ragista da Facebook?
Sauke kwafi na bayananka a kan Facebook
Idan kana da ƙarin furofayil ɗin Facebook, za ka iya sauke kwafin bayaninka na Facebookga kowane furofayil ɗinka ta amfani da kayan aikin Sauke bayaninka.
Ka sani cewa, wasu bayanai da aka tattara daga ƙarin furofayil ɗinka, da suka haɗa da bayanan tallace-tallace, za a iya samun su ne ta hanyar sauke bayaninka na Facebook ga babban furofayil ɗin ka, wanda shi ne furofayil na farko da ka ƙirƙira a lokacin da ka shiga Facebook.
You can access Download your information under Your information and permissions in Accounts Center or through your Facebook settings.
Nemi sauke bayaninka na Facebook
  1. Ja ƙasa sannan ka shafa Saituna da Sirri.
  2. Shafa Sauke bayananKa.
  3. Shafa Sauke ko ka tura batani.
  4. Zaɓi furofayil ɗin da kake son sauke bayanai a kai:
  5. ShafaNa gaba.
  6. Zaɓi Yawan bayanin da ka ke son saukewa Sannan ka shafa Na gaba. Lura: idan ka zaɓi Wasu keɓaɓɓun nau’ikan bayani, za ka sami damar zaɓar wane irin bayani ka ke son saukewa, da ya haɗa da ajiyayyun bayanai.
  7. Zaɓi idan kana son ka sauke bayaninka a wata na’ura ko kai tsaye ka tura bayaninka zuwa wani wuri sannan ka shafa Na gaba.
    • Idan ka zaɓi Tura zuwa wurin da za ka iya zaɓar wurin sannan ka tsara turawa na gaba. Lura: Yayin da ka zaɓi wani wuri, wataƙila a nemi ka shiga cikin manhaja ko shafin yanar gizo na wurin.
    • Da zarar ka zaɓi wuri da yawa, shafa Fara turawa. Za a nemi ka shigar da kalmar-shigar furofayil ɗinka na Facebook.
    • Idan ka zaɓi Saukewa a na’ura, ɗauki zaɓukanka na fayil:
    Zaɓuɓɓuka fayil
    • Jerin ranakun
    • Imel ɗin sanarwa
    • Tsarin neman saukewarka.
    • Ingancin hotuna, bidiyo da sauran kafafen watsa bayanai.
  8. Kwankwasa Miƙa buƙata.
Bayan ka miƙa buƙatar saukewa, za ta bayyana a matsayin Jira a cikin Kayan aikin saukebayaninka. Lokacin da ka shirya fayil ɗinka za ka sami kwanaki 4 don sauke bayananka daga Sashen abubuwan saukewa akan shafin Sauke bayananka a cikin Cibiyar Asusuko kumasaitunanka na Facebook. Sauke fayilolinku tsari ne mai kariyar kalmar sirri wanda kai kaɗai ke da damar yin amfani da shi.
Da zarar mun kammala shirya neman saukewarka, za mu aika sanarwar imel da kumasanarwa a Facebook don sanar da kai an tsara shi. Za a sami abin saukewar ne na ɗan taƙaitaccen lokaci kawai.
Idan ka miƙa buƙatar turawa, za mu aika sanarwar imel da kumasanarwa a Facebook don sanar da kai cewa an gama. Turawar da aka kammala za su bayyana a cikin Sashen turawa na baya na Kayan aikin tura bayaninka.
Sauke kwafin bayanan da ka nema
  1. Shiga cikin Facebook ta kwamfuta.
  2. Je ka sashen Saukewa da ake da su na kayan aikin Saukebayaninka.
  3. Danna Sauke sannan ka sanya kalamar-shigarka.
Za ka iya ƙwanƙwasa Gogedon goge saukewa ko Duba neman fayil din ya gabatadon ganin neman saukewa da ya gabata.
Lura: Koyaushe za ka iya duba Gajerun Hanyoyin Sirrinka don ka yi sani game da hanyoyin da za ka iya sarrafa bayanai da sirrinka a Facebook. Idan kana son sake duba ayyukan kwanan nan a furofayil ɗinka na Facebook ko kana son sake duba bayanan furofayil ɗinka na Facebook, za ka iya amfani da Kayan aikin shiga bayaninka.
Zan iya zaɓar wane bayani nake son saukewa?
Yes. When you download a copy of your information on Facebook, you have control over which categories of information you want to include in the download, as well as which date range of information you want to include of the information you want to receive. These choices are available when you make the request for your information. Learn more about what's included.
You can also choose the quality of your media files (photos, videos) when you request a copy of your information. If you choose a higher quality version of your media, your download will be larger and take up more space.
Mene ne bambanci tsakanin a kwafin HTML ko JSON na bayanaina?
When you request a copy of your information on Facebook, you can choose to receive it in an HTML or JSON format:
HTML: An easy to view format of your information on Facebook. You'll receive a ZIP file that, once opened and extracted, will contain an HTML file named index that you can open like a web page on your web browser. The ZIP file will contain folders with files, including any images and videos you've requested.
JSON: A machine readable format of your information that could allow you to transfer your information more easily when uploading it to another service.
Waɗanne matakan tsaro aka sanya don tabbatar da cewa wani daban bai sauke kwafin bayanan furofayil ɗina ba?
We have a number of security measures in place to help keep your account secure and protect your information on Facebook. Before you can begin downloading a copy of your information, we'll first ask you to enter your password. We may also ask you to complete additional verification steps before allowing your download to begin. To help protect your account, your download request will expire after a few days, and you can always request a new one.
Our security systems are always running to help mitigate threats before they reach you and your friends on Facebook, and we offer tools like Security Checkup and two-factor authentication as additional ways to improve the security of your account. Learn more about keeping your account secure.
Note: Keep in mind that your information request may contain private information. You should keep it secure and take precautions when storing or sending it, or uploading it to another service. You can always select specific sections when requesting a copy of your information.
Ba ni da wani asusun Facebook da ya ke aiki. Ta yaya zan nemi bayanaina na ƙashin kai da Facebook ya adana?
If you deactivated your account:
If you previously had a Facebook account but it's currently deactivated, you can reactivate your account by logging back into Facebook or by using your Facebook account to log in somewhere else.
Once you re-activate your account, you'll be able to access your information throughout your account or by using the Download Your Information tool.

If you deleted your account or have never signed up for one:
If you deleted your Facebook account, you'll no longer be able to access information related to this account. Some information you shared may still appear on other people's Facebook accounts. For example, if you sent someone a message, they may still have their copy of the message similar to an email.
If you don't have a Facebook account but believe Facebook may have information about you, you can contact us to request a copy of your information.
Hausa
+
Meta © 2024