Bambanci tsakanin canje-canjen "Kwaɗo"
Appearance
Content deleted Content added
mNo edit summary |
No edit summary |
||
(3 intermediate revisions by one other user not shown) | |||
Layi na 2 | Layi na 2 | ||
[[File:Marsh frog (Pelophylax ridibundus).jpg|thumb|kwado akan atace]] |
[[File:Marsh frog (Pelophylax ridibundus).jpg|thumb|kwado akan atace]] |
||
[[File:Litoria infrafrenata - Julatten.jpg|thumb|koren kwado akan ganya]] |
[[File:Litoria infrafrenata - Julatten.jpg|thumb|koren kwado akan ganya]] |
||
''' |
'''Kwado''' wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwado iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da [[dafi]] sosai. Cin kwado al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu dauki [[Najeriya]] a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwado kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu [[Hausawa ]]ne kuma musulmi duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na <nowiki>[[musulunci]]</nowiki>. Amma a Kudancin Najeriya nama ne mai tsafta da dafi domin al'adarsu ta tafi a kan hakan. |
||
<ref>{{cite news|url=https://hausa.legit.ng/1105910-masu-siyar-da-kwado-na-ciniki-sosai-yanzu-a-jigawa.html|date= 22 May 2017|accessdate= 16 July 2021|last= Musa|first= Aisha|publisher=legit hausa|title= masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa}}</ref><ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/news/uk-wales-53300142|date= 6 July 2020|accessdate= 16 July 2021|publisher=bbc news|title=Exotic frog found among bananas at Llanelli supermarket}}</ref><ref>{{cite news|url=https://aminiya.dailytrust.com/tsallen-kwado/|publisher=Aminiya.dailytrust.com|last=Mustapha|first=Olusegun|title= Mu Sha dariya|date=1 May 2014|accessdate=16 July 2021}}</ref> |

Layi na 8 | Layi na 8 | ||
==Manazarta== |
==Manazarta== |
||
{{reflist}} |
{{reflist}} |
||
[[Category:Halittun ruwa]] |
Zubin ƙarshe ga 16:09, 11 ga Yuni, 2024
Kwaɗo | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Subkingdom | Bilateria (en) |
Phylum | Chordata |
Class | Amphibia (en) |
Superorder | Salientia (en) |
order (en) | Anura Fischer von Waldheim, 1813
|
Geographic distribution | |
|
Kwado wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwado iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da dafi sosai. Cin kwado al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu dauki Najeriya a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwado kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu Hausawa ne kuma musulmi duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na [[musulunci]]. Amma a Kudancin Najeriya nama ne mai tsafta da dafi domin al'adarsu ta tafi a kan hakan.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Musa, Aisha (22 May 2017). "masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa". legit hausa. Retrieved 16 July 2021.
- ↑ "Exotic frog found among bananas at Llanelli supermarket". bbc news. 6 July 2020. Retrieved 16 July 2021.
- ↑ Mustapha, Olusegun (1 May 2014). "Mu Sha dariya". Aminiya.dailytrust.com. Retrieved 16 July 2021.