Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Kwaɗo"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Salihu Aliyu (hira | gudummuwa)
Gyara manazarta
Tags: Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
BnHamid (hira | gudummuwa)
No edit summary
 
(12 intermediate revisions by 4 users not shown)
Layi na 1 Layi na 1
{{Databox}}
[[File:Marsh frog (Pelophylax ridibundus).jpg|thumb|kwado akan atace]]
[[File:Marsh frog (Pelophylax ridibundus).jpg|thumb|kwado akan atace]]
[[File:Litoria infrafrenata - Julatten.jpg|thumb|koren kwado akan ganya]]
[[File:Litoria infrafrenata - Julatten.jpg|thumb|koren kwado akan ganya]]
'''kwaɗoo''' wani halittane Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle yanada kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo sannan kwaɗo iri-iri ne, sannan ba kowane akeciba domin yanada [[dafi]] sosai. Cin kwaɗo al'adace ta mutane daban-daban kamar yadda bakowa ke iyaciba mu ɗauki [[najeriya]] misali; A arewacin najeriya cin kwaɗo kazantane a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu [[hausawa]]ne kuma <nowiki>[[musulmi]]</nowiki> kuma halasne a addinin su na <nowiki>[[musulunci]]</nowiki>. Amma kudancin najeriyar agunmafi yawansu namane mai tsafta DA dafi domin al'adarsu ta tafi akan hakan.
'''Kwado''' wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwado iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da [[dafi]] sosai. Cin kwado al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu dauki [[Najeriya]] a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwado kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu [[Hausawa ]]ne kuma musulmi duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na <nowiki>[[musulunci]]</nowiki>. Amma a Kudancin Najeriya nama ne mai tsafta da dafi domin al'adarsu ta tafi a kan hakan.


<ref>{{cite news|url=https://hausa.legit.ng/1105910-masu-siyar-da-kwado-na-ciniki-sosai-yanzu-a-jigawa.html|date= 22 May 2017|accessdate= 16 July 2021|last= Musa|first= Aisha|publisher=legit hausa|title= masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa}}</ref>
<ref>{{cite news|url=https://hausa.legit.ng/1105910-masu-siyar-da-kwado-na-ciniki-sosai-yanzu-a-jigawa.html|date= 22 May 2017|accessdate= 16 July 2021|last= Musa|first= Aisha|publisher=legit hausa|title= masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa}}</ref><ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/news/uk-wales-53300142|date= 6 July 2020|accessdate= 16 July 2021|publisher=bbc news|title=Exotic frog found among bananas at Llanelli supermarket}}</ref><ref>{{cite news|url=https://aminiya.dailytrust.com/tsallen-kwado/|publisher=Aminiya.dailytrust.com|last=Mustapha|first=Olusegun|title= Mu Sha dariya|date=1 May 2014|accessdate=16 July 2021}}</ref>


==Manazarta==
==Manazarta==
{{reflist}}
{{reflist}}
[[Category:Halittun ruwa]]

Zubin ƙarshe ga 16:09, 11 ga Yuni, 2024

Kwaɗo
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomBilateria (en) Bilateria
PhylumChordata
ClassAmphibia (en) Amphibia
SuperorderSalientia (en) Salientia
order (en) Fassara Anura
Fischer von Waldheim, 1813
Geographic distribution
kwado akan atace
koren kwado akan ganya

Kwado wani halitta ne Wanda Allah ya halitta cikin halittu masu tsalle Yana da kafa huɗu. Wasu nacin naman kwaɗo, sannan kwado iri-iri ne, sannan ba kowane ake ci ba domin Yana da dafi sosai. Cin kwado al'ada ce ta mutane daban-daban kamar yadda ba kowa ke iya ci ba. Mu dauki Najeriya a matsayin misali; A arewacin Najeriya cin kwado kazanta ne a al'adan mutanen yankin wanda mafi yawansu Hausawa ne kuma musulmi duk kuwa da kasancewarsa Halas ne a addininsu na [[musulunci]]. Amma a Kudancin Najeriya nama ne mai tsafta da dafi domin al'adarsu ta tafi a kan hakan.

[1][2][3]

  1. Musa, Aisha (22 May 2017). "masu siyar da kwaɗo suna ciniki sosai yanzu a Jigawa". legit hausa. Retrieved 16 July 2021.
  2. "Exotic frog found among bananas at Llanelli supermarket". bbc news. 6 July 2020. Retrieved 16 July 2021.
  3. Mustapha, Olusegun (1 May 2014). "Mu Sha dariya". Aminiya.dailytrust.com. Retrieved 16 July 2021.